This Way, Nay That Way

by Chicago Ted

Hausa (Harshen Hausa)

Previous ChapterNext Chapter

Wannan Hanyar, Ã'a, Wacan Hanyar

Ganye guda Daya,

Sagale a jikin Reshe;

Iska ana kada shi,

Wannan hanyar, ã'a, wacan hanyar,

Har sai wataran,

Ganyen ya fado.

Ganyen da yake fadowa,

Yana rawa a cikin Iskar;

Yana tafiya ba a cikin filin karkara,

Wannan hanyar, ã'a, wacan hanyar,

Har sai ya kai wani Rafi,

Ya sauka cikinsa.

Ganyen da yake yawo a kan ruboa,

Yana tafiya a cikin Rafi;

Yana tafiya kwarin,

Wannan hanyar, ã'a, wacan hanyar,

Har sai ya isa wani sashe kwantar da hankula,

Rafin ya wanko shi bakin gabo.

Mutum biyu masu karantar tsirrai,

Suka tsinci wannan Ganyen;

Suna gardamar asalinsa,

‘Wannan hanyar!’ ‘Ã'a, wacan hanyar!’

Har sai da suka yanke shawara,

Ya zo ne dago kogin.

Wannan Ganyen,

A wani gwanjo;

Mafi girman tayin da aka je kewaye,

Wannan hanyar, ã'a, wacan hanyar,

Har sai da wani Mutum ya cinge,

Alal ba karamin jimla.

Wannan Mutumin,

Ya yarda Ganyen a bisa kuskune;

A wani ɓaɓɓake warwatse a cikin iska,

Wannan hanyar, ã'a, wacan hanyar,

Har sas da suka iso daji,

Inda canne asalinsu.

Next Chapter